Yau Gani Cikin Halin Dake Zaki Bani Mafita Amma Bakya Gidan Duniya Cewar Amina Muh'd Yar Gidan Aisha Dan kano
Hoto hausa daily post
YAU GANI A CIKIN HALIN DA KE ZAKI BANI MAFITA AMMA BAKI GIDAN DUNIYA
.
- Cewar Amina Muh'd 'Yar Marigayiya Aisha Dankano A Shafinta Na Instagram
.
Hakika Nayi Babban Rashi, Kece Me Bani Mafita A Duk Lokacin Da Na Shiga Rudu, Kece Me Kama Hannu Na Ki Sani Farin Ciki, Alkawari Na Dauka Ba Zan Taba Mantaki Ba A Cikin Sujada Ta.
.
Yau Ga Ranar Ki, Yau Gani A Cikin Halin Da Ke Zaki Bani Mafita Amma Baki Gidan Duniya, A Yau Dinnan Nayi Kewarki Fiye Da Wacce Nayi Ta Tsawon Shekara 2, Ina Tsananin Kaunar Son Zama Da Ke Amma Allah Ya Karbi Abunsa.
.
Idan Na Mantaki A Rayuwar Duniya Tabbas Na Zama Butulu, Allah Ya Gafarta Miki Alfarmar Wannan Ranar, Allah Yasa Kabarinki Ya Kasance Daga Cikin Dausayin Aljannah.

No comments