Kannywood Kalli Hotun Jaruma Sadiya Adam Tare Da Wanda Zata Aura
Daya daga cikin jaruwar Kannywood kenan wato Sadiya Adam tare da wanda zata aura.
Daman hausawa na cewa komai kagani da lokacinsa haka shima aure lokaci ne tun ana kakkauce masa watarana zai zama dole ayishi.
Dan haka muna taya jarumar murna tare da fatan alkhairi Allah kuma ya tabbatar da wannan lamari.
No comments