Music Sabon Album Din Gwanja Mai Suna Ga Gwanja 2018 - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Music Sabon Album Din Gwanja Mai Suna Ga Gwanja 2018


    Wannan shine mawaki ado gwanja yake yiwa masoyansa murna da 2018 wanda yake so ya farantawa masoyinsa rai musamman mata da maza. 
    Hausaloaded na muku maraba da zuwan wannan dadadan wakokin da kuma kawo muku su a duk lokacin da sunka fito. 

    Ga jerin wakokin kamar haka:

    1. Ga Gwanja

    2. Sama Dai mata

    3. Lunguyya. 

    4. Yabo

    5. A Nigeria ft Umar m shareef 

    6. Amarya

    7. Oga ogane ft Aminu dawayya

    8. Maimunatu

    9. Mama

    10. Ga wuri Ga waina

    11. Gobe da waka kyauta

    12.  Tip da taya

    Bonus tracks

    1. Walin Gaye

    2. Marmare

    Mixed and mastering 

    Abdulmajid vocal. 


    No comments