Mulunci Ya Samu Karuwa A Jihar Kebbi Kimanin Mutum 70 Ne Suka Musulunta
Mutane Sama Da 70 Sun Musulunta A Wasu Kauyukan Jihar Kebbi Mutanen wadanda suka musulunta, sun fito ne daga wasu kauyuka dake karamar hukumar mulki ta Ingaski a Masauratar Garin Yawuri dake jihar Kebbi sune kamar haka.
Kauyen Dan Maraya an samu mutum 19 ~kauyen Tungan Bature an samu mutum 14 Kauyen Tungan Baduku an samu mutum 17 Kauyen Tungan Yakubu an samu mutum 23 Limamin masallacin garin Dan Maraya.
Malam Umaru tare da sauran wakilai da kuma almajiransa sun yi kokari matuka inda a sanadiyyar da'awar da suke gabatarwa na ganin mutane sun karbi Addinin musulunci shine silar musuluntar mutanen. Daga Sani Twoeffect Yawuri.
No comments