Wannan Wani Tashi Kenan Dan Shekara Sha Shida (16) Mai Kere-Kere. Ya Kasance Karamin Yaro Amma Kuma Da Kwalkwalwar Manya Domin Yana Iya Kirkiran Abunda Babba Ma Bazai Iya Ba. Allah Ya Kara Basira Allah Kuma Yasa Gomnati Ta Taimaka Dan Fadada Wannan Aiki.
No comments