Ta Sake Faruwa Wata Mata Cakawa Mijinta Kwalba A Gusau
Ana Wata Sai Ga Wata Ta Bullo.
Wata Matar Aure a Gusau ta Mamayi Mijinta Inda ta Buga Masa kwalba Akansa Sannan Tayi Amfani da Tsinin Kwalbar ta Daka Masa Akirji.
Yanzu haka Jami'an kiwon lafiya na cigaba da kokarin ceto ransa.
Wannan lamari na zuwa ne kwana biyu da aukuwar lamarin da yayi sanadiyar mutuwar dan tsohon shugaban PDP, wanda shima matar sa ta kashe shi a gidan sa dake Babban Birnin tarayya Abuja.

No comments