"Burin mu shine mu dawo da martaban yan film. Mu ba karuwai ba ne. Muma mutane ne kamar yaya da aka ajiye a gidaje. Ake Kai Su kaisu karatu a London. Mu ma zamuje asibitoci, zamu je islamiyyoyi mu kai taimakon mu" inji Saima Muhammad a wajen taron matan yan film.
No comments