Wasu barayi a wajan daurin aure sun shiga hannu a Kano - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Wasu barayi a wajan daurin aure sun shiga hannu a Kano

    Lamarin ya faru ne a masallaci dake unguwar ja’in ya yin da ake tsaka da daurin aure sai wani matashi da ake zargi mai suna Yusuf  ya hada kai da wasu matasa guda biyu wato Abba da kuma Usman domin aikata satar wayoyi ya kuma mikawa abokan tafiyar su. Wani mutum ne dai ya ganshi […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4690

    No comments