Mata sun fi maza shan kayayyakin maye- NDLEA - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Mata sun fi maza shan kayayyakin maye- NDLEA

    Shugaban gamayyar masu yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi karkashin hukumar  NDLEA ta jihar Kano  Ali Ado Kobau, ya bayyana cewa, sun kai samame cikin dare inda suka samu mata da maza suna shaye-shayen miyagun kwayoyi, yana mai cewa, matan sunfi yawa a wajan, har ma ana zargin mata sun fi mazan buguwa. […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4684

    No comments