Shugabanni su kara kaimi wajen yakar cin hanci da rashawa – Farfesa Isah Sadik - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Shugabanni su kara kaimi wajen yakar cin hanci da rashawa – Farfesa Isah Sadik

    Tsohon mataimakin shugaban jami’ar Bayero, kuma daya daga cikin ‘yan kwamitin kungiyar Network for Justice, kungiyar dake rajin tabbatar da adalci a tsakanin al’umma farfesa Isah Sadik Rada. Ya ce akwai bukatar al’umma su rinka yin tunani kafin zaben wani dan takara gabanin zabarsa domin tabbatar da ingancinsa. Farfesa Isah Sadik Rada, ya bayyana hakan […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4629

    No comments