KANO: Rundunar ‘yan sanda ta yi holin wadanda ake zargi da yin fashi da makami - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    KANO: Rundunar ‘yan sanda ta yi holin wadanda ake zargi da yin fashi da makami

    Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci da babura gami da safarar miyagun kwayoyi da ta kama a sassa daban da ban na jihar Kano. Sabon Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya bayyana hakan […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4649

    No comments