An gargadi gwamnatin Kano kan kafa masarautu hudu - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    An gargadi gwamnatin Kano kan kafa masarautu hudu

    Ofishin lauyoyi dake nan  Kano  ya nemi gwanan Kano Abdullahi Umar Ganduje da majalisar dokoki wanda Abdul’aziz Garba Gafasa ke jagoranta da su  jingine  batun zartar  dako sake gyaran dokar kafa rusassun masarautu hudu. Masarautun sun hada da Bichi, Karaye, Gaya, da Rano bayan da justice Usman Na abba na babbar kotun jaha ya rushe […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4653

    No comments