Ba zamu ragawa yan adaidaita sahu ba -KAROTA - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Ba zamu ragawa yan adaidaita sahu ba -KAROTA

    Gwamnatin Kano tace Duk mai tuka babur mai kafa Uku da yake ganin Yafi karfin doka to Ya Jira zuwa lokacin da za a rufe yin rajistar masu Adaidaita Sahu, yaga yadda zasu kwashi Yan kallo da jami’an Karota matukar ya hau titin Gwamnati. Shugaban hukumar karota Baffa Babba Dan Agundi, ya bayana hakan yayin […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4860

    No comments