Samar da cibiyoyin gyaran halaye abu ne da zai kawo cigaban al’umma – Sanusi II - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Samar da cibiyoyin gyaran halaye abu ne da zai kawo cigaban al’umma – Sanusi II

    Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi, na II ya ce samar da cibiyoyin gyaran halaye na mata wani babban abu ne da zai kawo cigaban al’umma da nufin samar da cikakkiyar tarbiya ga ‘ya’ya mata a kasar nan. Muhammadu sunusi na biyu, ya bayyana hakan ne lokacin da yake karbar tawagar wakilan kungiyar Global Peace […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4668

    No comments