KANO: Majalisar dokoki ta amince da karin masarautu - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    KANO: Majalisar dokoki ta amince da karin masarautu

    Kudirin dokar kafa sarakunan yanka 4 ya zama doka bayan shallake karatu na 3 Majalisar dokokin jihar kano ta amince da dokar karin masarautu hudu a kano. Amincewar ta biyo bayan tsallake karatu na uku da dokar tayi a zauren majalisar a yau alhamis. Wanda shugaban masu rinjaye na majalisar Abdul Labaran madari ya batar. […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4678

    No comments