Ganduje ya nada sarkin Kano shugaban majilisar sarakuna - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Ganduje ya nada sarkin Kano shugaban majilisar sarakuna

    Gwamnan kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nada mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu a matsayin shugaban majalissar sarakunan jihar kano. Sabuwar dokar majalisar sarakunan jihar kano, Wanda majalissar dokokin jihar kano ta sauyawa fasali a makon jiya ce, ta baiwa gwamanan damar nada daya daga cikin sarakunan jihar kano hudu a […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4748

    No comments