Dan sandan da ake zargi da harbe matashi yana hannun mu-CP Habu - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Dan sandan da ake zargi da harbe matashi yana hannun mu-CP Habu

    Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce dan sandan nan da ake zargin ya harbe wani matashi yana hannu su kuma ana cigaba da fadada bincike. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP Habu Ahmad Sani ya bayyana ta cikin shirin ‘’Shari’a a Aikace’’ ta cikin tashar Dala FM muryar zamani  da safiyar yau […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4779

    No comments