Allah yayi wa mahaifin manajan tashar freedom rediyo rasuwa - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Allah yayi wa mahaifin manajan tashar freedom rediyo rasuwa

    A jiya ne aka  gudanar da jana’izar Alhaji Sai’ du Umar, mahaifi ga shugaban tashar Freedom Radio Kano Malam Ado Saidu Warawa, wanda ya rasu da Safiyar jiya Alhami a unguwar Kwanar Ganduje, dake yankin Karamar Hukumar Gwale a nan Kano. wakilin mu Abba Isa ya rawaito cewar an gudanar da jana’izzar  marigayin a makabartar […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4705

    No comments