Akwai tarbiyya tsan-tsa a masana’antar Kannywood –Khalisa Muhammad - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Akwai tarbiyya tsan-tsa a masana’antar Kannywood –Khalisa Muhammad

    Tsohuwar jarumar fina-finan hausar nan Khalisa Muhammad ta bayyana cewa zamani ya kawo sabbin sauye-sauye a harkar shiryawa da kuma gabatar da fina-finan Hausa, amma sauyin bai shafi bangaren tarbiyya ba. Khalisa Muhammad ta ce har yanzu akwai tsantsar tarbiyya a masana’antar, sai dai kawai canjin yanayi da kuma samuwar kafafan sada zumunta, na neman […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4741

    No comments