Falalar Dake Cikin Azimin Ranar Arfa - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Falalar Dake Cikin Azimin Ranar Arfa



    FALALAR AZUMTAR RANAR ARFA

    An ruwaito daga Uwar Muminai Nana A'isha (R.A) ita kuma ta amso daga Annabi (S.A.W) ya ce "Hakika a cikin aljanna akwai wasu manyan gidaje na lu'u-lu'u da yakutu da zubarjad da zinari da azurfa.

    Sai na ce "Ya Manzon Allah wadannan gidaje na wanexne?"

    Sai ya ce "Na wanda ya azumci ranar Arfa ne ya A'isha! Wanda ya wayi gari a ranar Arfa alhali yana azumi, to Allah zai bude masa kofofi talatin na alkairi, kuma zai kulle masa kofofi talatin na sharri, kuma idan ya sha ruwa duk wata jijiya da take jikin sa za ta rika nema masa gafara".

    Ya Allah ka sa mu rabauta da wadannan gidaje ba don halin mu ba, don alfarmar Sayyidul Wara (S.A.W). Amin.

    No comments